iqna

IQNA

wahabiyawa
Bangaren kasa da kasa, Gwamantin kasar Iraki ta sanar da cewa, a gobe Litinin a dukkanin fadin kasar za a gudanar da bukukuwan cika shekara guda da murkushe kungiyar 'yan ta'addan wahabiyawa ta Daesh.
Lambar Labari: 3483201    Ranar Watsawa : 2018/12/09

Rahotanni sun tabbatar da cewa a halin yanzu sannanun malaman wahabiya imanin 60 da masarautar Saudiyya take tsare da su, mafi yawa daga cikinsu ana tuhumarsu da laifin kin jinin salon siyasar Muhammad Bin Salamn ne.
Lambar Labari: 3483009    Ranar Watsawa : 2018/09/24

Bangaren kasa da kasa, an gano wani shirin kaddamar da harin ta’addanci kan hubbarori masu tsarki a garin Samirra na kasar Iraki.
Lambar Labari: 3482492    Ranar Watsawa : 2018/03/20

Bangaren kasa da kasa, an kame wani dan ta’addan takfiriyya da ke wulakanta kur’ani a kasar Tunisia.
Lambar Labari: 3482359    Ranar Watsawa : 2018/02/02

Bangaren kasa da kasa, kasar Masar za ta dauki bakuncin taro ma taken fada da tunanin tsatsauran ra’ayin addini a birnin Iskandariyya.
Lambar Labari: 3482222    Ranar Watsawa : 2017/12/21

Bangaren kasa da kasa, daruruwan Musulmi sun gudanar da gangami da jerin gwano a birnin Washington na kasar Amurka domin tunawa da cika shekaru 92 da Wahabiyawa suka rusa babbar makabartar musulmi mai tarihi a cikin addinin muslunci ta Baqi'a da ke birnin Madina mai alfarma.
Lambar Labari: 3481668    Ranar Watsawa : 2017/07/04

Bangaren kasa da kasa, sakamakon saka kudade masu tarin yawa da Saudiyya ke yi a kasar Tunisia hakan ya sanya wahabiyanci yana yaduwa a kasar matuka.
Lambar Labari: 3480817    Ranar Watsawa : 2016/10/02

Mai Fatawa Na Al-Saud
Bangaren kasa da kasa, malaman wahabiyawa n Saudyya sun ce maulidin manzon Allah (SAW) shirka ne, taron ranar kasa kuma wajibi ne.
Lambar Labari: 3480815    Ranar Watsawa : 2016/09/28

Bangaren kasa da kasa, ‘yan ta’addan takfiriyya masu dauke da aidar wahabiyanci na Daesh sun ce Talata ce Idi ba Litinin ba.
Lambar Labari: 3480775    Ranar Watsawa : 2016/09/11

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin shehunnan wahabiya sun kira da su hada kai domin yaki da kasar Rasha da kuma Iran sakamakon kashin da ‘yan ta’adda ke sha a Syria.
Lambar Labari: 3383019    Ranar Watsawa : 2015/10/07