IQNA

An Karyata bayanan da Ke Cewa Yahudawa Sun sake  Rufe Babu Rahma

Bangaren kasa da kasa, Sheikh Ikrama Sabri babban limamin quds ya karyata batun cewa yahudawa sun sake rufe babau rahma.

Dakarun Somalia Sun Kwace Wasu Kauyuka Biyu Daga Hannun Al-shabab

Bangaren kasa da kasa, dakarun kasar Somalia sun samu nasarar kwace wasu kauyuka biyu daga hannun mayakan ‘yan ta’addan Al-shabab.

An Rusa Gwamnati A Sudan Zanga0Zanga Na Ci Gaba Da Karuwa

Bangaren kasa da kasa, Shugaban kasar Sudan ya rusa gwamnatin kasar, tare da kafa dokar ta baci a dukkanin fadin kasar.

Limamin Juma: Ya kamata Pakistan Ta Dauki Darasi Daga Abubuwan Da Suka...

Bangaren siyasa, Na'ibin limamin masallacin jumma'a a nan Tehran, ya yi kira ga kasar Pakistan da kada ta zama sansanon horar da yan ta'adda masu cutar...
Labarai Na Musamman
Gwamnatin kasar China Ta lakafa Kamarori Domin Sanya Ido  A Kan Musulmi

Gwamnatin kasar China Ta lakafa Kamarori Domin Sanya Ido  A Kan Musulmi

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar china ta lakafa kamarori a yankin da musulmi suke da zama domin sanya ido a kansu da kuma harkokinsu.
21 Feb 2019, 23:12
Isra’ila Na Shirin Rarraba Masallaci Aqsa

Isra’ila Na Shirin Rarraba Masallaci Aqsa

Bangaren kasa da kasa, ministan Palestine mai kula da harkokin Quds ya bayyana cewa Isra’ila na rarraba masallacin Aqsa.
20 Feb 2019, 22:14
Bukin Girmama Yara 120 Mahardata Kur’ani A Sinai Masar

Bukin Girmama Yara 120 Mahardata Kur’ani A Sinai Masar

Bangaren kasa da kasa, an girmama yara mahardata kur’ani mai tsarki a yankin Sinai na Masar.
19 Feb 2019, 23:52
Poland Ta Kirayi Jakadan Isa'ila Domin Nuna Takaici

Poland Ta Kirayi Jakadan Isa'ila Domin Nuna Takaici

Ma'aikatar harkokin wajen kasar Poland ta kirayi jakadan Isra'ila a kasar domin nuna masa takaicin kasar kan irin kamalan da suka fito daga bakin ministan...
18 Feb 2019, 22:51
An Shiga Mataki Na Gasar Hardar Kur’ani Mai Tsarki Ta Jami’ar Azhar

An Shiga Mataki Na Gasar Hardar Kur’ani Mai Tsarki Ta Jami’ar Azhar

Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe na gasar cibiyar Azhar a lardin Aqsas na kasar Masar.
17 Feb 2019, 22:58
Tattaunawar Macron Da Putin Kan Batun Syria

Tattaunawar Macron Da Putin Kan Batun Syria

Shugaban kasar Faransa, Emmanuel Macron, da takwaransa na Rasha, Vladimir Putin, sun tattauana ta wayar tarho kan halinda kasar Siriya ke ciki.
16 Feb 2019, 23:09
'Yar Majalisar Dokokin Amurka Musulma Ta Mayar Wa Trump Da Martani

'Yar Majalisar Dokokin Amurka Musulma Ta Mayar Wa Trump Da Martani

'Yar majalisar dokokin kasar Amurka musulma Ilhan Umar ta mayar wa shugaban Amurka Donald Trump da martani, bayan da ya bukaci ta yi murabus daga aikin...
15 Feb 2019, 22:55
An Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu ‘yan Uwa Musulmi A Masar

An Zartar Da Hukuncin Kisa Kan Wasu ‘yan Uwa Musulmi A Masar

Bangaren kasa da kasa, majiyoyin tsaro a kasar Masar sun sanar da cewa an zartar da hukuncin kisa  a kan wasu mambobi 3 a kungiyar Ikhwan Muslimin a Masar.
13 Feb 2019, 23:32
An Kashe Mayakn Kungiyar Al-shabab 12 A Cikin Kasar Somalia

An Kashe Mayakn Kungiyar Al-shabab 12 A Cikin Kasar Somalia

Bangaren kasa da kasa, akalla mayakan kungiyar alshabab 12 ne Amurka ta ce ta kasha a cikin kasar Somalia a jiya.
13 Feb 2019, 23:25
Gwamnatin China Na Ci Gaba Da Take Hakkokin Musulmi

Gwamnatin China Na Ci Gaba Da Take Hakkokin Musulmi

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fitar da rahotanni kan irin cin zalun da gwamnatin kasar China take yi kan musulmin kasar.
13 Feb 2019, 23:21
An Fara Aikin Gyaran Dadaddun Kur’anai A Sudan

An Fara Aikin Gyaran Dadaddun Kur’anai A Sudan

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani aiki na gyaran kwafin kur’anai a kasar Sudan.
12 Feb 2019, 23:06
‘Yar Majalisar Dokokin Amurka Musulma Ta Soki Isra’ila

‘Yar Majalisar Dokokin Amurka Musulma Ta Soki Isra’ila

Bangaren kasa da kasa, Ilhan Umar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta yi kakkausar suka kan salon siyasar zaunci ta Isra’ila.
12 Feb 2019, 16:59
Rumbun Hotuna