Tehran (IQNA) hubbaren Sayyid Fatima Ma'asuma daya ne daga cikin muhimman wuraren ziyara da ke birnin Qom.
A kowace shekara miliyoyin mutane ne daga ciki da wajen kasar Iran suke ziyartar hubbaren Sayyida Fatima Ma'asuma'a amincin Allah ya tabbata a gare ta, da kuma hubbaren dan uwanta Imam Ridha (AS) da ke birnin Mashhad.