Labarai Na Musamman
IQNA- Wasu rahotanni na nuni da cewa an yanke wa Sheikh Badreddin Hassoun, Muftin kasar Siriya a zamanin gwamnatin Bashar al-Assad hukuncin kisa.
12 Dec 2025, 17:45
Kasar Saudiyya ta haramta daukar hoto a cikin Masallacin Harami da Masallacin Annabi a lokacin aikin Hajjin shekarar 2026.
11 Dec 2025, 13:49
IQNA - A kusan dukkanin iyalan musulmi a yammacin Afirka da suke da 'ya'ya mata, ana iya ganin sunan Fatima a nau'o'i daban-daban akan...
11 Dec 2025, 14:10
IQNA - Mahalarta da alkalan gasar kur'ani ta kasa da kasa ta Masar karo na 32 sun ziyarci babban dakin adana kayan tarihi da ke birnin Alkahira.
11 Dec 2025, 20:08
IQNA - Kungiyar Hamas ta bayyana a cikin wata sanarwa cewa, jinkirin da gwamnatin sahyoniya ta yi wajen aiwatar da sharuddan yarjejeniyar tsagaita bude...
11 Dec 2025, 20:04
IQNA - A daidai lokacin da ake bikin zagayowar ranar haihuwar Sayyida Fatima Zahra (AS) dubban rassan furannin dabi'a sun kawata harabar gidan da...
10 Dec 2025, 19:42
IQNA - An gudanar da taron karatun kur'ani na kasa da kasa karo na 24 a kasar Bangladesh tare da halartar ministan harkokin addini na kasar, da wakilai...
10 Dec 2025, 19:50
IQNA - Jikan Marigayi Makarancin Masar, Sheikh Muhammad Rifaat, ya sanar da goyon bayan Shehin Azhar wajen kiyayewa da raya karatun kur'ani da karatun...
10 Dec 2025, 20:10
IQNA - Gwamnan jihar Florida ya ba da umarnin zartarwa inda ya ayyana kungiyar 'yan uwa musulmi da kuma majalisar huldar Amurka da Musulunci (CAIR),...
10 Dec 2025, 20:26
IQNA - An gudanar da rukunin "Kyakkyawan Murya" a gasar kur'ani da addu'o'i ta Port Said karkashin kulawar kwamitin shari'a...
10 Dec 2025, 20:21
Istighfari cikin Kur'ani/3
IQNA – A cikin wani Hadisi, Imam Ali (AS) ya bayyana hakikanin istigfari da ma’auni na Istighfar (neman gafara).
09 Dec 2025, 19:00
IQNA - An fara matakin share fagen gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 42 tare da halartar mahalarta daga kasashe daban-daban.
09 Dec 2025, 19:47
IQNA - A kashi na bakwai da takwas na baje kolin kur'ani na kasar Masar, mahalarta taron sun baje kolin yadda suke iya karatu da haddar ayoyin kur'ani.
09 Dec 2025, 19:04
IQNA - Duk da hani da rashin kayan aiki, mazauna Gaza har yanzu suna da sha'awar koyo da haddar kur'ani a wadannan kwanaki, kuma suna shiga cibiyoyin...
09 Dec 2025, 19:11