IQNA

Gangami A Gaza Kan Rufe Kofar “Bab Rahmah” A Masallacin Aqsa

Daruruwan mutanen Gaza ne suka yi gangami a jiya domin nuna rashin amincewa da matakin da yahudawa suka dauka na rufe kofar Bab Rahma ta masallacin Aqsa, tare da hana masallata shiga cikin masallacin mai alfarma.
Abubuwan Da Ya Shafa: aqsa ، masallaci ، mai alfarma ، yahudawa ، ggangami