iqna

IQNA

china
Tehran (IQNA) kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar China ya bayyana cewa akwai yiwuwar cewa Amurka ce ta shigo da corona a cikin China.
Lambar Labari: 3484618    Ranar Watsawa : 2020/03/13

Tehran (IQNA) Shugaban kasar China Xi Jinping ya bayyana cewa, sun samu nasarar shawo kan yaduwar cutar corona a  kasar.
Lambar Labari: 3484608    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Bangaren siyasa, Mataimakin shugaban kasar Iran Ishaq Jehangiri ya bayyana cewa; dakatar da yin aiki da wani bangaren yarjejeniyar nukiliya da Iran ta yi, shi ma bangare ne na yin aiki da yarjejeniyar.
Lambar Labari: 3483893    Ranar Watsawa : 2019/07/29

Bangaren kasa da kasa, kasashe 35 na gyon bayan irin matakan cin zarafin musulmi da gwamnatin China take dauka daga cikin kuwa har da wasu kasashen musulmi.
Lambar Labari: 3483835    Ranar Watsawa : 2019/07/13

Bangaren kasa da kasa, Wasu ‘yan kasar China masu fafutuka sun zargi gwamnatin kasar da kara tsananta matakan da take dauka a kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483820    Ranar Watsawa : 2019/07/08

Gwamnatin kasar Sin tana daukar matakai na takura musulmi tare da tauye hakkokinsu na addini musamman a lokacin azumin watan Ramadan mai alfarma.
Lambar Labari: 3483615    Ranar Watsawa : 2019/05/07

Gwamnatin kasar China taa ci gaba da kara daukar matakai na kara takura musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3483451    Ranar Watsawa : 2019/03/12

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar china ta lakafa kamarori a yankin da musulmi suke da zama domin sanya ido a kansu da kuma harkokinsu.
Lambar Labari: 3483393    Ranar Watsawa : 2019/02/21

Bangaren kasa da kasa, Kungiyoyin kare hakkin bil adama sun fitar da rahotanni kan irin cin zalun da gwamnatin kasar China take yi kan musulmin kasar.
Lambar Labari: 3483369    Ranar Watsawa : 2019/02/13

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin kasar China ta bayyana musulmin Uyghur a matsayin babbar barazana a gare ta, inda take danganta su da ayyukan ta'addanci.
Lambar Labari: 3483238    Ranar Watsawa : 2018/12/21

Bangaren kasa da kasa, Wani rahoton kungiyoyin kare hakkin bil adama ya nuna cewa, musulmi suna fuskantar takura daga mahukuntan kasar Sin a wasu yankunan kasar.
Lambar Labari: 3483207    Ranar Watsawa : 2018/12/11

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China tana yin liken asiri a kan ‘yan kasar mabiya addinin musulunci.
Lambar Labari: 3482975    Ranar Watsawa : 2018/09/11

Bangaren kasa da kasa, gwamnatn kasar China bata amince da dorawa gwamnatin Myanmar alhakin kisan muuslmin kasar ba.
Lambar Labari: 3482933    Ranar Watsawa : 2018/08/28

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar China ta saka wata alama kan katunan ‘alhazan kasar da za su sauke farali a bana.
Lambar Labari: 3482867    Ranar Watsawa : 2018/08/06

angaren kasa da kasa, mahukunta a kasar na shirin daukar matakai na hana saka hijabin muslunci a yankin Sink Yang na kasar China.
Lambar Labari: 3481364    Ranar Watsawa : 2017/03/31

Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar Azhar ta yi kakkausar suka da yin Allawadai kan matakin da mahukuntan kasar China suka dauka na hana musulmi a wani yankin kasar yin azumin wanann shekara.
Lambar Labari: 3316533    Ranar Watsawa : 2015/06/20