iqna

IQNA

dandazo
A ci gaba da gudanar da gangamin neman hakkokin Falastinawa da aka kora daga kasarsu domin dawowa gida da dubban Falastinawa suke gudanarwa a zirin Gaza, sojojin Isra'ila sun bude wuta a kan masu gangamin tare da kashe biyu daga cikinsu da kuma jikkata wasu da dama.
Lambar Labari: 3482982    Ranar Watsawa : 2018/09/14