Kullum tare da kur’ani: Karatun Tarteel da muryar Hamidreza Ahmadiwafa kashi na 27
IQNA - Karatun kur’ani mai tsarki a cikin muryar makarancin kur’ani na kasa da kasa dan kasar Iran Hamidreza Ahmadiwafa, a rana ta shirin da bakwai ga watan Ramadan, wanda kamfanin dillancin labaran iqna ke sakawa a kowace rana a cikin watan Ramadan mai alfarma.