IQNA

Sabon Dharihi na Sayyida Zainab (Amincin Allah A Gare Ta) a Iraki

Tehran (IQNA) – Aikin sabon Dharihi na hubbaren Sayyida Zeynab (SA) yana kan matakin karshe kuma ana sa ran kammala shi nan ba da dadewa ba.

Dharihi shi ne rufin kabari na waje wanda ake rufe kabari da shi.

Za a kammala shi a wannan bazarar kuma a kai shi Damascus don maye gurbinsa da na yanzu a hubbaren Sayyida Zainab (SA).

 

Abubuwan Da Ya Shafa: Zeynab (SA) ، iraki