Tehran (IQNA) an watsa wani hoton bidiyo na Ustaz Abdulfattah Taruti na Masar tare da dansa suna yabon ma'aiki (SAW).
A cikin wani faifan bidiyo da ke yawo a shafukan zumunta, Ustaz Taruti tare da dansa Mahmud Abdulfattah taruti suna karatun wakokin yabon ma'aiki (SAW) kamar yadda akwai rubutun larabci da farsi a kasa na abin da suke karantawa.