Tehran (IQNA) Abdulfattah Taruti fitaccen makarancin kur’ania Kasar wanda ya yi karatu da takunkumi a fuskarsa.
Cibiyar darul kur’an ta kasar Jamus ta fitar da wani bidiyo na karatun kur’ani na Abdulfattah Taruti a lokacin da yake yin karatu da takunkumi a fuskarsa.
Taruti ya yi karatun ne da takunkumi a fuskarsa saboda matsalar yaduwar cutar corona.