IQNA

Yanayin 'Yan Gudun Hijirar Rohingya Bayan Shekaru 2

Shekaru biyu bayan da 'yan kabilar Rohingya suka shiga gudun hijira a kasar Bangaladash, inda suke cikin yanayi na bukatar taimako.